AURAN JARI complet na Bilkisu A ladan

AURAN JARI complet na Bilkisu A ladan
Sunday, 12 August 2018


KA SAKE TA NA AURA

Hausaebooks

Creat by:- Shuraih Usman
•••••••••••••••••••••••••••••••••

=>ma'auratane,
Suna manne da juna tamakar wasu tif da taya sobada tsabar tsantsar kaunar da sukewa juna wacce ta zarce ta Laila da Majnun...
Zallan so wanda ba mis ko na kwayar zarra shi ke tasiri a wajen ma'auratan.. Kai duk yadda mutum ke zaton wadannan masoyan sun shige nan. Auren cikar buri sukayi da juna wanda suka shafe sama da shekaru biyu suna zuba 'yar ubansun soyayya, karshe kuma Allah yayi ikonsa a kansu ya cika musu barinsu suka mallaki juna a lokacin da suke muradin hakan.
Mako biyu cif-cif da yin auren masoyan, amma basu taba rabuwa da juna na sama da minti goma ba. Kullum suna tare komai tare suke yi...
Kai! Wadannan masoya fa sun wuce kwatancen mai kwantance, sun zama ma'aurantan da kowa zaiyi sha'awar inama shine?
Sai dai kuma wani kawunsu wanda ake zargin sa da kashe wani malami
Yana neman ya rabasu
.
Jita jita ma nacewa wai kawunsun dan mafiya ne
.
Kuma wai.......



Wai mene
Sai kuyi marmaza ku downloading littafin zuwa kan wayoyinku
Anan kasa
.


DOWNLOAD AS PDF EBOOK

DOWNLOAD AS DOC EBOOK

DOWNLOAD AS TXT EBOOK




Kar dai ku manta littafin kala uku ne akwai manhajar TXT,PDF da kuma DOC sai ku zabi wanda zai iya budewa acikin wayoyinku
.


Masu amfani da Android kuwa ina baku shawarar ku dauki na PDF
.


Nine naku akullum shuraih 99%
Ina gargadi :- bana tura ebook ta private

Sannan bana whatssapp
Kada wani ya ha'ince ku a whattsaap da sunana

Asha karatu lafiya

0 Response to "AURAN JARI complet na Bilkisu A ladan"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel