DUTSEN CIKIN RUWA
Saturday, 2 February 2019

DUTSEN CIKIN RUWA
Na Haleema G khaleel
Complet ebook
Ebook creat by Shuraih 99%
Publish by hausa Ebooks
.
Kadan daga ciki
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
Cikin sauri-sauri take tafiya kada lecturer insu yarigata shiga, sabida dokarshi ce inyarigaka shiga tom sede katara next,time. Dauke take da lab-cout da sch bag inta dressing inta wanda kusan kullum shine shiganta, gown ne eather Material, Atamfa, ko Ready made kiran Bahrain Oman, ko Kuwait. Yanxunma Gown ce jikinta Sea,green tayane kanta da peach colour veil. Kannan yasha Top-knot. Setashin sanyin kamshi take, wanda bazaka tantance wana irin perfumes take using ba. Akan kwanan dazata sadata da Biology Lab insu tagansu sunata K'us-K'us i. Tai saurin fadin " ````LA ILA HA ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZ ZALIMIN```." Inda sabo tasaba dahakan dasuke mata koyaya zata hadu dasu sesunyi magananta. That Y! tabama "Innansu labari tace mata tai ta addua duk wani mai nufinta da sharri, in sha Allah baze tasiri a kantaba. Musamman yadda bata shiga abinda bishafeta tun a farkon zuwansu sch in, duk abinda baruwanta bata minding buissnes inta akai. Hasalima bata fiya maganaba bakowa take kulawaba. Hakan yasa dayawa dakacin mates innasu suke ganin girman kai gareta especially Shema da Zuzu. Tun farin karatunsu suke shigemata datagan ba karatunne gabansuba yasa ta ajesu a Side. Hakan yasa suke takun saqa dasu.. A bakin kofan Lab in tatsaya tasaka lab-court inta tana zura Tag inta agaban rigan taji anbangajeta. Tag in yai gefe tai taga2 zata fad'i saurin dafa block in. Ko ba a gayamataba tasan bazasu wuce Shema da Zuzuba. Daukan Tag inta tai tasa tashige Lab in batareda ta dubi kowaye yamata hakaba. Tareda qudurcewa a ranta matuk'ar yau aka had'asu Group daya a Practical in bazata shigaba sede yakoreta. Yanadaka gefe yagan duk abinda yafaru yaji tak'ara birgeshi matuk'a shima yarufamasu baya yashiga Lab in anata hayaniya seda practical teacher in yaxo kowa yanutsu. Yai dividing insu Group Group. Allah yataimata group insu daban2, su biyu mata daka ita se Jidda ja'o. Aka fara practical in Tissue Respiration. Tanata hadamasu Apparatus tazo aje ruwa kawai tazubama USMAN BELLO GALADIMA ajikinshi. Gashi dama yabi yasa mata idanu duk abinda take idansa nakanta tun shigowanta dasafe..... To suwaye wadannan??
.
Domin karanta cikakken littafin sai ku download na shi a nan
.
Domin dauko PDF sai ku danna bulue din rubutun nan
DOWNLOAD PDF formats
.
Domin dauko TXT sai ku danna blue din rubutunnan
DOWNLOAD TXT formats
.
Domin dauko DOC kuwa sai ku danna blue din rubutunnan na kasa
DOWNLOAD DOC formats
.
Kada dai ku manta littafin kala ukune akwai PDF,TXT da DOC
Sai ku zabi wanda zai iya budewa a wayoyinku,
.
Masu wayoyin Android da computer ina baku shawarar ku dauki PDF,
.
Masu kananun waya, ku dau TXT shine ke budewa a karamar waya duk kankantar ta kuwa
.
Domin karin bayani akan PDF,TXT da DOC sai ku shiga nan www.hausaebooks.com.ng/about
.
Ga duk mai son ya turo mana da littafainsa mu sanya a wepsite na mu sai ya turo ta adireshin Email dinnan
HAUSAEBOOKS@GMAIL.COM
.
Domin bamu shawara ko jinjina ma aikinmu duka ku tuntubemu ta Email namu hausaebooks@gmail.com
.
Domin wani bukatan na daban sai ku tuntubi Shuraih Usman mamallakin wannan shafi na Hausaebooks.com.ng ta hanyar danna nan www.fb.com/shuraih.usman
@www.hausaebooks.com.ng
@www.fb.com/hausaebooks
Release date:- 02/02/2019
0 Response to "DUTSEN CIKIN RUWA"
Post a Comment