BABANA DA MIJINA complet na fertymah xahra

BABANA DA MIJINA complet na fertymah xahra
Sunday, 12 August 2018


BABANA DA MIJINA

Hausa ebooks

Shuraih Usman




Shekara biyu kenan da rasuwar mamana bani da kowa a duniyarnan face baba na da mijina da kuma kanwata fauxiya
.


Ban san wazan kai wa kukana ya share mun ba shi yasa ko naje aiki banda tunani sai na babana da mijina
.


Babu wanda baya fuskantar kalubale a rayuwa sannan ya zamo dole agaremu mu karbi wayannan kalubale.........
..


Toh nidai bansai ya akayi ba amma naji ance wai babn fatima dan mafiya ne shi kuma mijinta Dan fashi
.


Hakan yasa take kuka da babanta da mijinta
.
.

Sai kuyi marmaza ku download na littafin ta hanyar zaban manhajar da zaiyi daidai da wayanku

DOWNLOAD AS PDF EBOOK

DOWNLOAD AS TXT EBOOK

DOWNLOAD AS DOC EBOOK




Kar dai ku manta littafin kala ukune akwai PDF,TXT da kuma DOC sai ku zabi wanda zai iya budewa a cikin wayoyinku


Ina gargadi bana tura ebooks ta private
Sannan bana watssap
Shuraih Usman

0 Response to "BABANA DA MIJINA complet na fertymah xahra"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel