KISAN GILLA littafi na daya 1 zuwa na biyar 5 a hade
Sunday, 12 August 2018

KISAN GILLA 1 to 5
Hausa ebooks
Abdulaziz Sani madakin Gini
Made by:- Shuraih Usman
••••••••••••••••••••••••••••••••
Assalamu'alaikum
Kaman kullum yauma na taho ne da wata kayataccen littafin yaki na Abdulaziz Sani madakin Gini mai Suna KISAN GILLA
.
Wannan littafi dai basai na tsaya wani bayani akanta ba, domin kuwa kusan kowa ya karanta ta a social media
.
Hakan tasa ban tsaya wani posting na littafin gutsur gutsur ba kaman yadda nakeyi a baya
.
Yanzu dai ga littafin nan tun daga na farko 1 zuwa na biyar 5
Sai kuyi maza maza ku download nasu ta hanyar danna kan hoto ko kuma sunan littafin
.
DOWNLOAD KISAN GILLA LITTAFI NA DAYA 1
DOWNLOAD KISAN GILLA LITTAFI NA BIYU 2

DOWNLOAD KISAN GILLA LITTAFI NA UKU 3
DOWNLOAD KISAN GILLA LITTAFI NA HUDU 4
DOWNLOAD KISAN GILLA LITTAFI NA BIYAR 5
Kar dai ku manta :- littafin kala Uku ne akwai PDF,TXT da DOC sai ku zaba wanne manhaja kuke so kokuwa wanda zai iya budewa acikin wayoyinku ko kwamfitarku
.
.
Ga duk wanda yasan bai iya download na ebooks a shafina ba sai ya shiga nan yayi mani magana http://keffians.xtgem.com/forum
.
Sannan ina Gargadi
Ni bana Tura littafi a biyani sai dai inkaine da kanka kaga daman turomani da kudi don Allah
Bana saida Littafi a internet, domin sha'awa kadai nake hada ebooks don masu karatun hausa
.
Sannan bana whattsapp kuma bani da group a whattsapp
.
Kada wani ya ha'inceku ta hanyar amfani da Sunana a whattsapp
.
KISAN GILLA 1 to 5
Na Abdulaziz Sani madakin Gini
Ebook creator:- Shuraih Usman 99%
Domin download na wasu kayatattun littatafan Hausa a matsayin Hausaebooks tayadda zaku iya saukewa ku karanta acikin wayoyinku sai ku ziyarci wannan shafi www.shuraih.waphall.com Sannan ku zabi littafin da kuke so
For more download of some non- fictional hausa books as a hausaebooks so that you can download it to your phone and read it at any time (offline reading) then visit our wepsite at www.shuraih.waphall.com Adress and select your books for offline reading
Gargadi:- wannan ebook din bana sai ruwa bane kuma ba anyishi bane don batanci ga wani koh ga wata
Sannan ni shuraih Usman 99% bana tura littafi ta private kuma bana whattsapp sannan banda group a whattsapp ga wanda yaga wani kuskure da muka making acikin wannan littafi sai kiramu akan wannan nombar 08170707521
Ga duk wanda baisan yadda ake downloading na littatafanmu ba sai ya ziyarce mu akan wannan adireshin yanar gizo gizon http://keffians.xtgem.com/forum Sannan yayi tambaya in sha'Allah muku ma zamu mai bayani dalla dalla akan yadda ake sauke littatafanmu
Sannan ina kara maimaitawa bana whattsap kada wani ya ha'ince ku ta hanyar amfani da sunana a whattsap asha karatu lafiya
Hakkin mallaka (m) Abdulaziz Sani madakin Gini
Bissalam daga Shuraih Usman 99%
0 Response to "KISAN GILLA littafi na daya 1 zuwa na biyar 5 a hade"
Post a Comment