KISAN GILLA littafi na Biyar 5

KISAN GILLA littafi na Biyar 5
Sunday, 12 August 2018


KISAN GILLA 5

Hausa ebooks

Abdulaziz Sani madakin Gini

Made by:- Shuraih Usman

•••••••••••••••••••••••••••••••••

Yan uwantaka na jini , son zuciya da kaunar Mulki,son tara Abun duniya sune sukayi katutu Azuciyar Sarkin Kisra
.


Wanda har takaishi ga son kashe dan uwansa, wanda sai da yai da kyar sannan a samu nasarar kashe shi
.


Sai dai ya kashe macijine bai sare kansa ba domin kuwa Sarkin yana da mata kuma matar tana dauke da ciki
.


Wannan matar sarkin ta tafi wajen mahaifinta ne don ta haihu acan
Ta haihu lafiya inda ta haifi santalelen jaririnta
.


A hanyarta na dawowa ne tayi kicibus da dakarun dan uwan mijinta ,in da anan take suka nemi su kasheta amma sai sarkin yakin garin
.


Yace mata ta tsere ita da yaronta kada ta kuskura ta dawo wannan birnin
.


•••••••••••••••••••••••••••••••••


TOH YA ZATA KASANCE IDAN WANNAN JARIRIN YA GIRMA
.


SHIN ZAI NEMI YA SAN ASALINSA
.


ZAI IYA DAUKAN FANSAR RAN MAHAIFINSA KUWA



Domin jin wayannan amsoshin sai kuyi marmaza ku download na littafin zuwa kan wayoyinku ta hanyar danna wayannan blue din Rubutun
.


DOWNLOAD AS PDF EBOOK



DOWNLOAD AS TXT EBOOK



DOWNLOAD AS PDF EBOOK



Kar dai ku manta :- littafin kala Uku ne akwai PDF,TXT da DOC sai ku zaba wanne manhaja kuke so kokuwa wanda zai iya budewa acikin wayoyinku ko kwamfitarku
.


.
Ga duk wanda yasan bai iya download na ebooks a shafina ba sai ya shiga nan yayi mani magana http://keffians.xtgem.com/forum

.


Sannan ina Gargadi

Ni bana Tura littafi a biyani sai dai inkaine da kanka kaga daman turomani da kudi don Allah
Bana saida Littafi a internet, domin sha'awa kadai nake hada ebooks don masu karatun hausa
.


Sannan bana whattsapp kuma bani da group a whattsapp
.


Kada wani ya ha'inceku ta hanyar amfani da Sunana a whattsapp
.


KISAN GILLA 5 complet
Na Abdulaziz Sani M gini
Ebook creator:- Shuraih Usman 99%



Domin download na wasu kayatattun littatafan Hausa a matsayin Hausaebooks tayadda zaku iya saukewa ku karanta acikin wayoyinku sai ku ziyarci wannan shafi www.shuraih.waphall.com Sannan ku zabi littafin da kuke so




For more download of some non- fictional hausa books as a hausaebooks so that you can download it to your phone and read it at any time (offline reading) then visit our wepsite at www.shuraih.waphall.com Adress and select your books for offline reading



Gargadi:- wannan ebook din bana sai ruwa bane kuma ba anyishi bane don batanci ga wani koh ga wata
Sannan ni shuraih Usman 99% bana tura littafi ta private kuma bana whattsapp sannan banda group a whattsapp ga wanda yaga wani kuskure da muka making acikin wannan littafi sai kiramu akan wannan nombar 08170707521



Ga duk wanda baisan yadda ake downloading na littatafanmu ba sai ya ziyarce mu akan wannan adireshin yanar gizo gizon http://keffians.xtgem.com/forum Sannan yayi tambaya in sha'Allah muku ma zamu mai bayani dalla dalla akan yadda ake sauke littatafanmu



Sannan ina kara maimaitawa bana whattsap kada wani ya ha'ince ku ta hanyar amfani da sunana a whattsap asha karatu lafiya



Hakkin mallaka (m) Abdulaziz Sani madakin Gini




Bissalam daga Shuraih Usman 99%

0 Response to "KISAN GILLA littafi na Biyar 5"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel