AWANI MASARAUTA complet na safiyya Ummu Abdoul

AWANI MASARAUTA complet na safiyya Ummu Abdoul
Sunday, 12 August 2018

A WANI MASARAUTA

Hausaebooks
Safiyya Ummu Abdoul

Creat by:- Shuraih Usman
•••••••••••••••••••••••••••••••••

Awani masarauta shin wai me ke afkuwa ne acikin wannan masarauta, wani irin kundin cakwakiyane ake tafkawa aciki,
.
Wannan littafi na shahararriya kuma fasihiyar marubuciyar nan ce mai suna Safiyya wacce ake yi mata alkunya da UMMU ABDOUL
.
Kada ku manta watannin baya na kawo maku wani littafinta mai suna mafarkin Abdoul, yo yau ma dai gani dai da wani sabon littafinta mai suna a wani masarauta,



Sai kuyi marmaza ku downloading littafin zuwa kan wayoyinku
Anan kasa
.


DOWNLOAD AS TXT EBOOK

DOWNLOAD AS PDF EBOOK

DOWNLOAD AS DOC EBOOK




Kar dai ku manta littafin kala uku ne akwai manhajar TXT,PDF da kuma DOC sai ku zabi wanda zai iya budewa acikin wayoyinku
.


Masu amfani da Android kuwa ina baku shawarar ku dauki na PDF
.


Nine naku akullum shuraih 99%
Ina gargadi :- bana tura ebook ta private

Sannan bana whatssapp
Kada wani ya ha'ince ku a whattsaap da sunana

Asha karatu lafiya

0 Response to "AWANI MASARAUTA complet na safiyya Ummu Abdoul"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel