AGENT JUMAiMA YAR BINCIKE complet
Saturday, 11 August 2018

Agent Jumaima khatoon
Kadan daga ciki
*EGYPT*
*Intelligence agency*(SSS)
Wani balarabe na gani a tsaye, hannunsa dauke da list a
takarda, sai kiran sunayen agents din yakeyi, yana basu
tasks dinsu (mission) dinsu na wannan watan.
agent *JUMAYMA KHATOON*......jumayma...?
Wannan sunan naji kawai ana kira, amma shiru banji an
amsa ba, motsin danaji a bakin kofa yasa nayi saurin
kallo kofar, wata, kyakkyawar, damsel, sanye da arebian
abaya na gani, ita ba fara bace sannan ba baka bace, let
me say she's creamy in colour , da ganin ta yar Nigeria ce
,dan yadda na ga ta shigo tana sauke ajiyar zuciya sannan
ta furta"wayyo Allah na nagode at least banyi letti ba"
Tayi saurin amsa sunan ta, Yes sir..
Leader din yace, ur mission is given yesterday..ready to
hear?
Jumayma na sauke lumfashi tace yes sir..
Yace, u have to secretly investigate about *MR SAFWAN
SAFANA*, d millionaire, from Nigeria, dat invested in so
many companies here in Egypt n England.
Jumayma ta dan ware idanuwanta, Nigeria?
Leader yace yes u have to leave today , understand?
Jumayma tace yes sir..akayi dismiss dinsu...
Cikin sauri naga ta tari taxi..ta shige...
Wani gida naga ta tsaya makeken gaske, ta fito tace wa
mai taxi din ya jira ta.
Tana shiga cikin makeken falon, daya ji kayan more
duniya sosai.
Wata kyakkyawar balarabiyar matar na gani, zaune a sofa
2seater tana kallon news.
Jumayma! , ya akayi kika dawo so soon (da larabci tayi
maganar)
Jumayma cikin sauri tana haurawa sama, tace ummyta, I
have to leave to Nigeria right now. .
Ummy ta mike cikin sauri tana bin bayan jumayma dake
hawa steps.
Nigeria, why?
Jumayma na shirin bude. kofarta tace ummy, my mission
is out, I have been given 5months for it, so I hav to leave
now.
Ummy ta idasa shiga dakin itama, ta dafa jumayma, ni
bansa maiyasa kika kwakkwafe wa wannan aikin naki ba?
Jumayma ta riko hannun ummyn ta, ta sumbata, ummy
is for the country, ummy tayi murmushi, tace ur abbie is
not back yet, jumayma tayi murmushi, tace ki fada masa
ummy nah, idan ya dawo, my abbie supports me all dis
time nasan yanzu ma he will.
Ummy ta rungume ta tana murmushi, ta zauna tana taya
diyarta hada kayan ta. komai da jumayma zata bukata sai
da suka saka cikin trolley dinta.sannan ta rungume
ummyta" sawf aiftaqad ummy"(zanyi kewar ki), ta dauki
travelling bag din ta fito da sauri ummy na mata bye bye.
Ta fito cikin sauri, tana amsa wayar team leader dinsu, ta
shige taxi tayi airport.
*Newyork******
Ashraf my man, mai yasa zaka tafi so soon ?
Ashraf dake tusa kayan sa a travelling bag, yace my guy, I
just received a call from dad dazu, grany ba lafiya.
Huzaifa na neman zama a bed yace, huuh kasan fa
tsofaffin nan, abu kadan sai su maida shi big deal.
Ashraf yaja tsaki, like u knw huzaif, shi kuma dad all he
cares about a gidan nan grany ce, ita kuma da shegen
fi'ilin tsiya, u knw ai bama shiri ko kadan, small thing kayi
sai tahau maka wa'azi mtsww...
Huzaif yace, haka suke ai, dan sunga lokacin su ya wuce
ba..
Ashraf ya kulle akwatin sa, yace , huzaif muje ka ajiye ni
airport pls.huzaif yace sure my guy, suka fice.
*Nigerian*
*airport abuja*
Passengers, dayawa na gani, daga kasashe iri iri..kowa da
travelling bag dinshi, sai zurga zurgan tafiya sukeyi.
Jumayma na gani a layin amsar jaka,
oops ASHRAFamsa waya na hango.
yes dad am in abuja now, yes dad daga Newyork na biya
ta Egypt, yes na ga komai d company is ok, ok ok dad bye
ya kashe wayar. Ya ja tsaki, so much headache, y not ya
tura bro yaje, ya sake jan taski su fa tsofaffin nan sun iya
takurs wallahi....
Download the Full Novels here
0 Response to "AGENT JUMAiMA YAR BINCIKE complet"
Post a Comment