KIBIYAR AJALI na Nazir Adam Salih

KIBIYAR AJALI na Nazir Adam Salih
Saturday, 11 August 2018




Karar Abinda Ban taba zato ba ta ratsa kwakwalwata da
farko na dauka karar aradu ce barcin da idona ya zama
tarihi a halin yanzu na tabbata karar bindiga naji nan da
nan na nufi kofar dakin da gudu a daidai lokacinne naga
wani ya nufi kasan benen da gudu sanye da bakaken
kaya. Cikin kaduwa na juya zan koma dakina sai naga daki
mai lamba uku 3 a bude banyi wata wata ba sai na fada
cikin dakin na lalubi makunnin lantarki na kunna sannan
na ganta a kwance gaban farar rigarta ya rine da JINI.
Babu Alamar tsoro a fuskarta duk da cewa ta mutu hakan
bai hana ZAINAB yi min murmushi ba.........
.



Kibiyar Ajali kenann


ba'a kauce mata





sauko kasa ku download na ta zuwa wayoyinku



DOWNLOAD AS TXT/ DAUKO SHI A MATSAYIN TXT


DOWNLOAD AS PDF/ DAUKO SHI A MATSAYIN PDF

DOWNLOAD AS DOC/ DAUKO SHI A MATSAYIN DOC


0 Response to "KIBIYAR AJALI na Nazir Adam Salih"

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel