DARE DA RANA complet na Nazir Adam Salih
Saturday, 11 August 2018

DARE DA RANA
Nazir Adam salih
Ebook creator:- Shuraih Usman
•••••••••••••••••••••••••••••••••
Hausawa sukace kwadayi ma budin wahala toh tabbas wannan zance gaskiya ne
Sannan wanda yaki jin bari toh zaiji Hoho ,
Wannan zancen shima gaskiya ne domin kuwa hakance ta faru ga JAMILU
.
Jamilu matashi mai jini a jika wanda yasanya wa ransa harkar neman mata wanda hakanne yasa har ya dirkawa wata budurwa ciki, wanda sai da ya kasance a daren ranar aurenshi daren da zai tare da matarsa wannan budurwa da yaiwa ciki ta kirashi ta sanar dashi yazo suje a zubar da cikinnan ko kuma yanzu ta je gidan babansa
.
Aduniya babu abunda jamilu yake tsoro sama da babansa don kuwa babansa tsohon soja ne kuma yana da bacin rai dun sai da yaso ya harbe jamilu da bindiga rannan badon kakansa ta rike mai hannu ba hakan yasa jamilu yake matukar tsoronsa
.
Jamilu da wannan budurwa suka rankaya gidan wani likita mai suna SURAJO wanda sam bai kware a harkar likitanci ba , garin zubar da cikin ne dai budurwar ta rasa rayuwarta inda jamilu ya rikice ainun
.
Abashe wani talakan saurayi wanda yake matukar son wata yarinya amma saboda abashe bashi da naira wannan yarinyar ta ringa wulakanshi
.
Daga karke dai jamilu ya kasa samun kwanciyar hankali don kuwa sai mafarkai yake na wannan yarinyan da suka kashe
.
Kardai na cika ku da surutu
dun haka sai kuyi marmaza ku download na littafin zuwa kan wayoyinku ta hanyar danna wayannan blue din Rubutun
.
DOWNLOAD AS PDF EBOOK
DOWNLOAD AS DOC EBOOK
DOWNLOAD AS EBOOK
Kar dai ku manta :- littafin kala Uku ne akwai PDF,TXT da DOC sai ku zaba wanne manhaja kuke so kokuwa wanda zai iya budewa acikin wayoyinku ko kwamfitarku
.
.
Ga duk wanda yasan bai iya download na ebooks a shafina ba sai ya shiga nan yayi mani magana http://keffians.xtgem.com/forum
.
Sannan ina Gargadi
Ni bana Tura littafi a biyani sai dai inkaine da kanka kaga daman turomani da kudi don Allah
Bana saida Littafi a internet, domin sha'awa kadai nake hada ebooks don masu karatun hausa
.
Sannan bana whattsapp kuma bani da group a whattsapp
.
Kada wani ya ha'inceku ta hanyar amfani da Sunana a whattsapp
.
DARE DA RANA complet
Na Nazir Adam Salih
Ebook creator:- Shuraih Usman 99%
Domin download na wasu kayatattun littatafan Hausa a matsayin Hausaebooks tayadda zaku iya saukewa ku karanta acikin wayoyinku sai ku ziyarci wannan shafi www.shuraih.waphall.com Sannan ku zabi littafin da kuke so
For more download of some non- fictional hausa books as a hausaebooks so that you can download it to your phone and read it at any time (offline reading) then visit our wepsite at www.shuraih.waphall.com Adress and select your books for offline reading
Gargadi:- wannan ebook din bana sai ruwa bane kuma ba anyishi bane don batanci ga wani koh ga wata
Sannan ni shuraih Usman 99% bana tura littafi ta private kuma bana whattsapp sannan banda group a whattsapp ga wanda yaga wani kuskure da muka making acikin wannan littafi sai kiramu akan wannan nombar 08170707521
Ga duk wanda baisan yadda ake downloading na littatafanmu ba sai ya ziyarce mu akan wannan adireshin yanar gizo gizon http://keffians.xtgem.com/forum Sannan yayi tambaya in sha'Allah muku ma zamu mai bayani dalla dalla akan yadda ake sauke littatafanmu
Sannan ina kara maimaitawa bana whattsap kada wani ya ha'ince ku ta hanyar amfani da sunana a whattsap asha karatu lafiya
Hakkin mallaka (m) nazir adam Salih
Bissalam daga Shuraih Usman 99%
0 Response to "DARE DA RANA complet na Nazir Adam Salih"
Post a Comment