MURMUSHIN ALKAWARI complet na Nazir Adam Salih
Saturday, 11 August 2018

MURMUSHIN ALKAWARI
Nazir Adam Salih
Ebook creator:- Shuraih Usman
•••••••••••••••••••••••••••••••••
Soyayya ruwan zuma wasu kuwa suka ce ruwan guba toh hakan ne ta kasance ga wata matashiyar yarinya kyakkyawa na gaban kwatance
.
Masana a harkar kyau sunyi ittafakin babu wacce tako kaman kafar wannan yarinya akyau, wannan yarinya sunan ta FALMATA
.
iyayen falmata ba wasu masu abun duniya bane amma suna da rufin asiri daidai gwargwado, hakan tasa suka yiwa falmata auran dole ,suka aurar da ita ga wani hamsahakin mai kudi mai suna SAIFULLAHI
.
Saifullahi yaso falmata kaman ransa amma saide yayi rashin dace domin kuwa falmata bashi take so ba
.
Aduk fadin duniya babu wani saurayi da falmata take so face SALIM dan film din hausa kuma bata taba ganinsa a zahiri ba ballantana ta baiyana masa abunda ke ranta
.
Hakan yasa ta KASHE saifullahi bayan ta kamashi da kwartuwan kawarta suna lalata
.
Sannan ta tattara kayanta tayi kano domin haduwa da salim
.
KALIMA yar wasan film din hausa wacce take matukar kishi da son SALIM wanda ya kasance tamkar shine ubangidanta , sau tari salim yasha ce mata suyi aure amma sai ta nuna sam bata sha'awar yin aure amma kuma tana matukar kaunarsa
.
LARI kyakkyawar yar fulani wacce ta gudu daga gida don gujewa auren dolen da za'ayi mata tare da wani mugun fulani mai suna ja'e
Lari dai ta dumfari birnin kano domin haduwa da salim asanadiyar mugun sonshi da takeyi
Tun da suka hadu sau daya har ya bata tabau dinshi.
••••••••
Toh tambayar anan itace shin acikin wayannan mata wacce ce zata samu nasarar auran SALIM
.
Domin jin wayannan amsoshin sai kuyi marmaza ku download na littafin zuwa kan wayoyinku ta hanyar danna wayannan blue din Rubutun
.
Kar dai ku manta :- littafin kala Uku ne akwai PDF,TXT da DOC sai ku zaba wanne manhaja kuke so kokuwa wanda zai iya budewa acikin wayoyinku ko kwamfitarku
.
.
Ga duk wanda yasan bai iya download na ebooks a shafina ba sai ya shiga nan yayi mani magana http://keffians.xtgem.com/forum
.
Sannan ina Gargadi
Ni bana Tura littafi a biyani sai dai inkaine da kanka kaga daman turomani da kudi don Allah
Bana saida Littafi a internet, domin sha'awa kadai nake hada ebooks don masu karatun hausa
.
Sannan bana whattsapp kuma bani da group a whattsapp
.
Kada wani ya ha'inceku ta hanyar amfani da Sunana a whattsapp
.
MURMUSHIN ALKAWARI complet
Na Nazir Adam Salih
Ebook creator:- Shuraih Usman 99%
Domin download na wasu kayatattun littatafan Hausa a matsayin Hausaebooks tayadda zaku iya saukewa ku karanta acikin wayoyinku sai ku ziyarci wannan shafi www.shuraih.waphall.com Sannan ku zabi littafin da kuke so
For more download of some non- fictional hausa books as a hausaebooks so that you can download it to your phone and read it at any time (offline reading) then visit our wepsite at www.shuraih.waphall.com Adress and select your books for offline reading
Gargadi:- wannan ebook din bana sai ruwa bane kuma ba anyishi bane don batanci ga wani koh ga wata
Sannan ni shuraih Usman 99% bana tura littafi ta private kuma bana whattsapp sannan banda group a whattsapp ga wanda yaga wani kuskure da muka making acikin wannan littafi sai kiramu akan wannan nombar 08170707521
Ga duk wanda baisan yadda ake downloading na littatafanmu ba sai ya ziyarce mu akan wannan adireshin yanar gizo gizon http://keffians.xtgem.com/forum Sannan yayi tambaya in sha'Allah muku ma zamu mai bayani dalla dalla akan yadda ake sauke littatafanmu
Sannan ina kara maimaitawa bana whattsap kada wani ya ha'ince ku ta hanyar amfani da sunana a whattsap asha karatu lafiya
Hakkin mallaka (m) nazir adam Salih
Bissalam daga Shuraih Usman 99%
0 Response to "MURMUSHIN ALKAWARI complet na Nazir Adam Salih"
Post a Comment